All books in Litafi Mai-tsarki

Yohanna 21

Litafi Mai-tsarki · verse 2

21 surori

Litafi Mai-tsarki / Yohanna / babi 21

Litafi Mai-tsarki · verse 2

S aminu Bitrus na tare da Toma wanda ake kira Dan Tagwai, da Natana'ilu daga Kana ta kasar Galili, da 'ya'yan nan na Zabadi, da kuma wadansu almajiran Yesu biyu.